Hausa Songs

Abdul D One – Ko Za a Fasa

Abdul D One ya saki sabuwar wakarsa mai taken suna “Ko Za a Fasa” wannan waka natabbata zata nishadantar da kai saboda irin kalaman soyayyar da aka saka acikinta kai bugu da kari nasan duk lokacin da kazo bacci nasan dole zaka iya kunnata saboda dadinta.

Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Download Here domin sauke wannan waka acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta. Kasance da ArewaTalent.Com domin samun sabbin wakokin hausa akan lokaci.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button