Hausa Songs

Released Audio: Sadiq Saleh – Abin Ya Motsa

Download Abun Ya Motsa song by Sadiq Saleh Ft. Shamsiyya Sadi 2022

Sadiq Saleh ya saki wani Remix din wata sabuwar wakarsa mai suna “Abin Ya Motsa yana dukan rai bakin ganga soyayya ce” wannan remix yayi dadi sosai, kuma wannan waka ana iya kiran sunanta da “Shagwaba”.

Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Sadiq Saleh – Abin Ya Motsa (Remix) Ft. Shamsiyya Sadi domin sauke ta acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta.

Sadiq Saleh – Abin Ya Motsa (Remix) Ft. Shamsiyya Sadi

Kasance da ArewaTalent.Com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma naija music dan samun nishadi a rayuwa.

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button