Hausa Songs
Adam A Zango – Diana
Adam A Zango – Diana
Mawaki Adam A Zango ya saki wata sabuwar wakar sa mai suna “Diana“. Itama wannan waka tana daya daga cikin sabon album dinsa na 2022 mai taken suna “Babu Lokacin Bata Lokaci EP“. Gaskiya zanso ace kun saurari wannan waka saboda dadin da tayi.
Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Adam A Zango – Diana domin sauke ta acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta.
Kasance da ArewaTalent.Com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma naija music dan samun nishadi a rayuwa.