Hausa Songs

Ado Gwanja – Amada

Ado Gwanja ya saki wata sabuwar wakarsa mai taken suna “Amada.” Ita ma wannan waka tana daya daga cikin sabon album din Ado Gwanja mai suna “AMADA EP” wanda yasake shi a wannan shekara 2021.

Related Articles

Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Ado Gwanja – Amada domin sauke ta acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta.

Ado Gwanja – Amada

Kasance da ArewaTalent.Com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma naija music dan samun nishadi a rayuwa da kuma murmusawa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button