Scholarship

Africa Research Excellence Fund Fellowship program 2021/2022

Africa Research Excellence Fund Fellowship (AREF) na sanar da zakakuran dalibai wadanda keda shaawar bunkasa iliminsu ta hanyar bincike wato research cewar ta bude shafinta na bada tallafin karatu domin su nema.

Wannan kungiya ta himmanta wajan ganin ta zakulo hazikan matasa dalibai wadanka keda jajircewa da burin ganin Africa tayi kafada da kafada da sauran takororinta dake a fadin duniya wajan bincike bincike na kimiya da fasaha. Wannan scholarship na masu karatun gaba da degree ne wato post doctoral level a inda kowane dalibi zai karbi £40,000 a bangaren binciken da ya shafi lafiya.

Hana kuma zaa shafe tsahon sati 3 zuwa 9 a guraran bincike dake a Africa ko Europe.

Domin karin cikakken bayani gameda yadda zaa cike wannan scholarship sai a danna wannan link: Apply Now

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button