EducationScholarship

Yadda Kano State Governemnt ta shirya bada Tallafin Scholarship ga Dukkan Daliban Jihar Kano//2023

 Zababben gwabnan jahar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya bada umarnin  cigaba da biyan  tallafin karatu daga ranar lahadi 5 ga watan maris 2023 inda za’aje karamar hukumar Bunkure,  kibiya, bebeji, garun malam, takai da doguwa.

Related Articles

Haka zalika zaaci gabada biyan tallafin  ranar litinin 6 ga watan maris ga daliban kananan hukumomin Rano, kura, Tudunwada da sumaila.

Sai kuma daliban masarautar kano ranar talata da laraba 7/8 ga watan maris inda za’a biya daliban karamar hukumar

Tarauni da Kumbotso a makarantar Sa’adatu Rimi University of Education. Kumbotso

Nasarawa da Fagge a  makarantar  kasceps data take hanyar airport Road.

Gwale da Kano municipal a Kwalegin legal dake gadon kaya

sai Ungogo da Dala wanda zaa biyasu a jami’ar Yusuf Maitama sule (new site)

Anakira ga duk wayanda suka tabbatar sunsai kati kuma an tantancesu dasu zo da dukkan takkadunsu na makaranta , award letter,  shedar zama dan karamar hukuma, shedar biyan kudin makaranta,  shedar zama dan kasa/ Voter’s Card original da photocopies, da sahihiyar account lamba na dalibin domin cin gajiyar Wannan Tallafi.

SAKO daga kwamitin  tantancewa da bada  tallafin karatu na scholarship na gwannatin jahar Kano Karkashin Jagorancin Hon Commissioner Dr Mariya Mahmoud Bunkure.

Office of the president

National Association Of Kano State Students

 NAKSS YUMSUK

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button