Education
JAMB CBT SOFTWARE APPLICATION DOWNLOAD 2021
Shin kanada ko Kinada burin samun maki mai yawa a jarrabawar JAMB? Ga dama ta samu, zaku iya yin Practice na JAMB da kanku, wayarku ko computer dinku a gidanku ko dakinku a sawwake.
Wannan Software ta kunshi kusan dukkan JAMB past Questions tun daga shekarar 1978 kawo yanzu domin bawa dalibai damar lallasa dukkan tambayoyin dake fitowa a jarrawar JAMB.
ALFANUN WANNAN JAMB CBT SOFTWARE APP
- Ta hadar da kusan dukkan JAMB subjects da Past Questions
- Zata sharewa dalibi idea ta CBT Exam
- Tana shirya dalibi gameda Post-UTME Questions
- Bata bukatar internet connection
- Za’a iya sata a CBT centers ko makamancin haka (JAMB CBT Centres, Cyber Cafes, Business Centres, Computer Schools, Tutorial Centres or any registered company with a physical address)
- Tana aiki da window XP, 7 & 8
- Tana aiki har tsahon shekara
Abinda kuke bukata kawai shine ku sauke wannan JAMB CBT Practice Software App domin fara lallasa tambayoyin dake fitowa a JAMB.
Domin samun free Demo na wannan Software a danna wadannan link:
Ga duk me bukatar wannan Software ya tuntubi wadannan lambobi:
08054173837, 08061611224, 07010942309