Education

Yadda Zaka Magance Matsalar Jamb Profile Code 2022

Matsalar Jamb Profile matsalace da ko wace shekara takan bada ciwon kai ga dalibai masu rijstar Jamb, tun daga lokacin da aka hade lamarin da NIN din dalibai.

Akwai matsaloli da akafi fuskanta a kowa ce shekara kamar:

1.Batan layin waya da akayi Linking dinsa NIN na Dalibai

2.An yi amfani da layin wayan wajen samun profile code a shekarar da ta wuce.

3.Idan an tura ba’a samun profile code din da dai sauransu.

Domin magance dukkan wata matsala dake da alaka da wadannan, hukumar NIMC  ta samar da sabon adreshi na Email wanda za’a tura NIN number ta dalibin da zai zana jarrabawar ta JAMB domin daidaita komai.

Adireshin Eemail din shine kamar haka:  custumercare@nimc.gov.ng , nimc-jamb2022@nimc.gov.ng

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button