Education

NECO BREAKING NEWS: ZA’A SAKI SAKAMAKON JARRABAWAR INTERNAL NECO A YAU / 2021

Hukumar shirya jarrabawar Neco (National Examination Council) zata saki sakamakon jarrabawar internal Neco na shekarar 2021 a yau juma’a.

Hukumar ta bayyana a wata takarda da fitarwa dukkan jamianta cewar a yau ne zata saki sakamakon da misalign karfe 3:00 na yamma hakana kuma hukumar ta sanya a shafinta na sada zumunta wati Instagram inda takara tabbatar da hakan.

An dauki dogon lokaci dalibai wadanda suka zauna wannan jarrabawar na jiran ganin lokacin da hukumar zata saki wannan sakamako domin samun damar cigaba da karatu izuwa mataki nagaba.

Da zarar hukumar ta saki wannan sakamako, Arewa Talent zata bayyana muku batare da bata lokaci ba.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button