Education

BAYERO UNIVERSITY, KANO DIRECT ENTRY SCREENING 2020/2021

Hukumar jami’ar Bayero University kano na sanar da daliban da suka nemi wannan makaranta  ta hanyar DE ( Direct Entry ) admission cewar zata rufe online screening exercise a ranar Laraba 17 March 2021.

Duka daliban Allied Health Sciences Direct Entry zasuyi aptitude Text

Lokacin wannan Aptitude Text:

Alhamis 18th zuwa Asabar 20th March 2021

KARANTA: BAYERO UNIVERSITY, KANO POST UTME EXAMINATION 2020/2021

Za’a bayyana wuri da lokaci akan examination slip na kowane dalibi. Hakana hukumar makarantar zata sanar ta lambobin waya da kuma email na dalibai.

Note: kadai daliban da suka nema ta hanyar Jamb kuma suka zabi Bayero Uiversity a first choice ne zasuyi wannan screening.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button