Education

Abubuwan da ake bukata wajen physical screening na BUK 2020/2021

Kamar yadda tsarin screening ya canza a wannan lokaci duba da irin halin da duniya ta shiga saboda cuta mai sarke numfashi (COVID-19), Hakan yasa jami’ar Bayero tasauya tsarin izuwa yin screening din ta yanar gizo-gizo wanda shine ake farayi da farko ga dukkan wani dalibi da zata dauka.

Bayan kammala wannan na yanar gizo-gizo sai kuma cigabansa wanda dalibi zaije makarantar inda zai hadu da malaman makarantar domin tantancewa na ido da ido (Physical Screening).

Wannan screening na ido da ido ya kunshi abubuwa wadanda wajibine kowane dalibi yatafi dasu izuwa makarantar (Requirement for physical screening) wadannan abubuwa sune kamar haka:  

  1. Jamb Slip
  2. Jamb Admission Letter
  3. BUK Admission Letter
  4. O Level Result
  5. A Level Result (DE Candidate Only)
  6. O Level Scratch Card
  7. Two (2) Passports Photograph

Hukumar makarantar tace nan bada jimawa ba zata sanar da ranar da za’a fara.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button