Education

Federal University Dutse Ta Kara Lokacin Rijistar Post UTME 2020

Hukumar Federal University Dutse ta kara lokacin rufe online Registration na POST UTME na shekarar 2020 domin wadanda basuyi ba zuwa sati biyu za’a rufe 15th February 2021.

Wannan wata damace ga daliban da keda sha’awar shiga wannan makaranta dasu mayarda ita First choice a jamb result dinsu kafin a rufe. Domin samun cikakken bayanin makarantar a ziyarci wannan link FUD Portal

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button