Education

Kano University Science and Technology Wudil Zatayi Post Utme Screening Ga Wadanda Basuyi Ba

Hukumar makarantar KUST (Kano University of Science and Technology) Wudil na sanarda “yan level 100 wadanda basu sami damar yin POST UTME Screening ba a sakamakon COVID-19 da su shirya yin wannan jarrabawa.

Za’ayi wannan jarrabawar ne a ranekun 27th da 28th January 2021. Hukumar makarantar ta turawa duk daliban da zasuyi wannan jarrabawa  sakon SMS. Baza’a kara wani lokaci ba bayan wannan.

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button