Education

Yadda Ake Registration Na Bayero University, Kano 2020/2021 Academic Session

Hukumar makarantar Bayero University, Kano na sanar da dukkan dalibai game da fara registration na 2020/2021 session musamman ga daliban da suka rigaya suka kammala screening na yanar gizo gizo (Online Screening), Daliban zasu iya printing na acknowledgment slip domin cigaba da rijistar.

Kowane dalibi zai tafi izuwa myBUK portal, domin yayi printing na adadin kudin da zai biya ta portal din Remita e-Payments da e-Collection platforms, hakane kadai zai bawa dalibi damar yin rijistar.

Muddin dalibi bai biya kudi wannan kudi ba bazai iya samun damar cigaba da registration ba.

Yadda Ake Registration din:

Za’a fara wannan rijistar ne a rana 6th September zuwa 4th ga watan October 2021.

  1. Yin rijistar yana nufin dalibi ya biya kudin makarantarsa tare dayin rijistar Courses din daya zaba ba tare da bata lokaci.
  2. Sabbin dalibai na level 100 da level 200 zasu tafi izuwa portal din makaranta ko kuma su hanzarta izuwa department dinsu domin gyara courses dinsu sannan sai su cigaba da rijista.
  3. Su kuma tsaffin dalibai zasuga 2019 da 2020 Second Semester Result daga nan sai su tafi izuwa wajen level Coordinator dinsu domin yataimaka musu wajen kammala registration din.
  4. Wajibine dukkan dalibai suyi submitting na course registration forms (CRF) izuwa Level Coordinators sabida hada dukkanin takardun dalibi a department dinsa kafin lokacin rufewa.
  5. Senate sunyi umarni dacewa dukkan dalibin da baiyi wannan registration din akan lokaci ba to yakuka da kansa.  

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button