Education

ANFARA CIRE JAMB SLIP 2021

Hukumar Jamb ta sanar da fara cire UTME Slip na wannan shekarar ta 2021.

Dalibi zaije internet café mafi kusa dashi da registration number domin cirewa. Tahaka ne dalibi zai san Rana, Lokaci da wurin da zaiyi jarrabawarsa.

Bugu da kari ana kira ga iyayen dalibai ko wakilansu dasu taya ‘ya’yan nasu duba wannan slip na jarrabawar jamb, domin wani lokacin akan sami akasi ‘ya’yan basuji sanarwar ba akan lokaci, kuma idan lokaci ya wuce shikenan anyi asarar kudin jarrabawar sai wata shekarar za’a sake yin jarrabawar.

Domin samun naka Jamb Exam Slip ka’iya tuntubar wadannan nambobi: 08061611224, 08061203088, 07010942309

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button