Education

An Saki Exam Slip Na Yan Jamb Late Registration 2021

Hukumar jamb na sanar da duk wani dalibi dayasan yayi rijistar jamb a Late Registration dayaje Internet Café mafi kusa dashi domin ya cire Exam Slip na Jamb.

Related Articles

Sakamakon wasu daliban da aka samu basuyi registration din jamb din dawuri ba. Wanda haka yasa basu sami damar zana wannan jarrabawar akan lokaci ba to yanzu haka zasu iya cire exam slip dinsu domin yin wannan jarrabawar ta Jamb.

Saboda idan har dalibi bai cire wannan Exam Slip din ba har lokaci ya wuce to wannan jarrabawar ta Jamb zata wuce shi sai kuma wata shekarar.

Taimaka kayi Share izuwa wasu Group din domin sauran al’umma su amfana.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button