Education

BAYERO UNIVERSITY, KANO PART TIME DEGREE ADMISSION LIST 2021/2022

Hukumar jami’ar Bayero University kano ta sanar da sakin First Batch Part Time Degree Admission List na shekarar 2021/2022

Wadanda suka san sun nemi wannan program zasu duba a shafin wannan makaranta: https://www.buk.edu.ng/?q=node/261 domin karin bayani.

Sannan kuma hukumar makarantar na kara kiran daliban da suka nemi wannan makaranta dasu ringa duba status na admission dinsu a shafin da hukumar makarantar ta tanadar domin ganin ko makarantar ta basu admission ko bata basu ba. Za’a iya dubawa a wannan link: https://mybuk.buk.edu.ng/mysceadmission/

Za’a iya duba full list na first batch part time Degree Admission list a wannan link: https://mybuk.buk.edu.ng/mysceadmission/login.php

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button