Current Jamb 2022 Registration Update
Hukumar JAMB (Join Admission and Matriculation Board) da ke shirya jarrabawar UTME (Unified Tertiary Matriculation Examination) ta fitar da sanarwar fara registration na UTME a wadannan lokuta da kuma kudade kamar haka:
1. Registration na UTME zai fara a ranar 12th February 2022
2. Za’a rufe registration na UTME a ranar 19th March 2022
3. Za’a fara UTME MOCK a ranar 2nd da April 2022
4. Za’a fara jarrabawar UTME a ranar 20th April 2022
5. Za’a rufe jarrabawar UTME a ranar 30th April 2022
6. Kudin registration N4,700 ne. kudin Pin N3500, Use of English N500, CBT charge N700. Gabadaya N 4,700
7. Dalibi zai biya gabadaya kudinne ga JAMB, hukumar na kokarin komawa kan tsarinnan na CASHLESS POLICY a registration a registration na wanannan shekara.
8. A yayin registration, dalibi zaije CBT Center wadda tayi masa sannan bazai biya ko kwabo ba a yayin registration e.g shigar da bayanai da Tumbprint
9. Za’ayi amfani da hanyar da aka saba wajan karbar Jamb Profile Code sannan kuma za’a biya kudin (N4,700) ga hukumar JAMB kai tasye kamar yadda aka saba. Hukumar JAMB ce zata biya CBT center.
10. Za’ayi registration na DE da na UTME a lokaci daya
11. NIN Number wajibice
Also Read: Accredited UTME/DE Jamb Pin Vendor 2022
Note: hukumar JAMB ta bayyana cewar ta fito da wannan tsari ne domin kara shiga tsarinann na Cashless Policy wanda babban bankin kasa CBN ke umartar mutane dasubi. Hukumar tace hakan zai taimaka wajan rage hada hadar kudi a tsakanin dalibai.