Education

NEW NYSC REGISTRATION VERY SOON COMEMCES

Hukumar shirya bautar kasa, National Youth Service Corps (NYSC) ta fitar sanarwar fara sabon rijistar masu bautar kasa wato NYSC na sabbain dalibai na wannan shekarar  ta 2022

Hukumar ta fitar da sanarwar mai taken “2022 Batch A Stream I orientation Course” wanda za’a fara a dukkan jahohi 36 na kasanar kamar haka:

Za’a fara wannan rijista a duka fadin kasarnan a ranar  Laraba 23rd February 2022 zuwa ranar Lahadi 27th February 2022 da misalin 12:00 na daren wannan rana. Za’a fara “swearing –in” a ranar Talata 1st March 2022 sai rufewa a ranar Talata 15th March 2022.

Dukkan daliban da suka kammala shirin shiga bautar kasa na wannan shekara sai su shirya fara wannan rijista a café mafi kusa domin shiga. Allah ya bada sa’a amin.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button