Education

JIGAWA STATE COLLEGE OF EDUCATION SCREENING/INTERVIEW 2021/ 2022

Jigawa state College of Education and legal Studies, Ringim na sanar da daukacin al’umma cewar ta fara Screening/interview na wadanda suka sayi form din makarantar  na shekarar 2021/2022

Hukumar makarantar ta sanya ranar 14th zuwa 25th February  da zata fara wannan screening  a harabar makaranatar, don haka duk dalibin da yasan ya nemi wannan makaranta sai ya kintsa domin yin wannan screening.

Bayan haka, hukumar maklarantar na sanarwa duk dalibin da ya nemi wannan makaranta ta hanyar JAMB daya hanzarta ya duba JAMB/CAPS Portal domin ya tabbatar yayi uploading O’level /SSCE result sannan a danna “ Acceptance” na admission wanda makaranatar ta bayar.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button