Hausa Songs

Ahmad Delta – Jameelah

Ahmad Delta – Jameelah

Ahmad Delta ya saki wata sabuwar wakar sa ta soyayya mai suna “Jameelah” gaskiya wannan waka tayi dadi matuka.

Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Ahmad Delta – Jameelah domin sauke ta acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta.

Ahmad Delta – Jameelah

Kasance da ArewaTalent.Com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma labaran duniya domin samun nishadi a rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button