Hausa Songs

Abdul D One – Alkali Amapiano Ft. Murja Baba

Abdul D One – Alkali Amapiano Ft. Murja Baba (Official Audio) 2022

Abdul D One ya saki wata sabuwar wakar sa mai suna “Alkali AmapianoFeaturing. Murja Baba itama wannan waka tana daya daga cikin sabon album dinsa mai suna “ALKALI Ep” na wannan shekara ta 2022.

Related Articles

Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Abdul D One – Alkali Amapiano Ft. Murja Baba domin sauke ta acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta.

Abdul D One – Alkali Amapiano Ft. Murja Baba

Kasance da ArewaTalent.Com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma naija music dan samun nishadi a rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button