Hausa Songs
Salim Smart – So Kenan Remix
Salim Smart – So Kenan Remix
Salim Smart ya saki wata sabuwar wakar sa mai suna “So Kenan Remix” itama wannan waka tana daya daga cikin sabon album dinsa mai suna “Labarina Ep (My Story)” na wannan shekara ta 2022.
Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Salim Smart – So Kenan Remix domin sauke ta acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta.
Kasance da ArewaTalent.Com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma labaran duniya domin samun nishadi a rayuwa.