Hausa Songs

ALBUM: Auta Waziri – Wayasan Gobe (Complete Album 2021)

Shahararren mawakin nan mai suna Auta Waziri yasaki sabon Album dinsa mai suna “Wayasan Gobe”.

Bayan tsawon lokacin da wannan mawaki yadauka bai fito da wakarsa sabuwa ba to a yanzu yafito da zafinsa.

Zaka Iya Sauke Wannan Album Din a Wayarka Daga Kasa:

  1. Zuciya ke kauna
  2. Ganguna
  3. Gaskiyar Zance
  4. Matan Bana
  5. Wayasan Gobe
  6. Matan Arewa
  7. Kece Tawa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button