Hausa Songs

Hussaini Danko – Gidan So

Hussaini Danko ya saki wata sabuwar wakarsa mai taken suna “Gidan So.” Wannan wakar itama tayi dadi sosai na tabbata masoya zakuji dadinta.

Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Hussaini Danko – Gidan So domin sauke ta acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta.

Hussaini Danko – Gidan So

Kasance da ArewaTalent.Com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma naija music dan samun nishadi a rayuwa da kuma murmusawa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button