Recruitment

AJAKUTA-KADUNA-KANO PIPELINE PROJECT RECRUITMENT

Kamfanin dake kula da shirin gwamnatin tarayya na samarda Gas daga Ajakuta zuwa Kaduna da Kano mai suna AKK Skills Acquisition Program da hadin gwiwar NNPC (Nigerian National Petroleum Corporation) zasu dauki matasan dake da HND, Diploma da Secondary domin karfafawa da bunkasa sana’oin da matasan suka koya a karatunsu.

Wannan shiri zai koyawa matasan da suka kimanin 500 sana’oi a tsawon shekara 2 a inda kwararrun hukumomi wadanda ke bada certificate ne zasu horasda matasan.

Mataki na farko a horaswar zata fara da:

• Welding
• Scaffolding
• Pipe fitting
• Non Destructive Examination

Mataki na biyu kuma za’a horasda matasan:

• Onshore and Offshore pipeline Design
• Project management da
• Other oil and Gas Engineering and management related skill

Domin downloading na form, how to apply da sauran Karin bayani gameda wannan application danna wannan link: http://fezzan.ng/akk/

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button