Education

APPLY UNICEF NATIONAL BIRTH REGISTRATION RECRUITMENT REOPEN

Hukumar UNICEF ta kara bude shirinta na birth registration Recruitment a fadin local government dake fadin kasar nan.

Unicef tareda hadin gwiwar National Population domin samar da rijista da kuma bada certificate din ga dukkan yaran dake a fadin kasar nan a cikin wata mai kamawa. 

ABUBUWAN DA AKE BUKATA DOMIN CIKEWA

•             Wajibine mai nema yazamo zai iya karatu da rubuta musamman na turanci

•             Wajibine mai nema ya zamo yanada smart phone

•             Wajibine mai nema ya ziyarci training a local Government area

Domin cikewa sai a danna wannan link: Apply Now

6 Comments

    1. My name is salisu Ahmad am here to work together with UNICEF because I want to help my children hire in Nigeria.
      To solve the many problem that the pupils have it

      1. My Name is Mannir Yahaya Gantsa I’m from Buji local government Jigawa State and I’m really appreciate for what you did to us because most of our people didn’t have certificate of Birth.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button