Education

Gurbin Daukan Aikin Koyarwa a Private School

Aikinyi na daya daga cikin al’amari da yazama mai matukar wahala a wasu kasashen duniya musamman a kasar Nigeria, bayan halin ha’ula’I da cutar sarke numfashi ta cilla billions na Al’umma a duniya, hakan yasa kamfanoni da dama sun tsere daga inda suke wasukuma suna nan amma sun sallami ma’aikata da dama, abin bai tsaya a iya kamfanoni masu zaman kansu ba har Gwamnati wannan matsala tashafa.

KARANTA: AL-ISTIQAMA UNIVERSITY KANO SCHOLARSHIP 2021

A karshe ana sanar da duk mai sha’awar koyarwa a Private School anan Jihar Kano Birget, da ya shirya takardunsa tsaff domin zuwa wajen intreview musamman bangaren Kimiyya (Physics da Chemistry)

Domin samun wannan dama za’a iya tuntubar wannan Lamba: 08034716123

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button