Hausa Songs
Dan Musa – Turare
Dan Musa ya saki wata sabuwar wakarsa mai taken suna “Turare.” Itama wannan waka tana daya daga cikin sabon album dinsa mai taken suna “Turare EP.” Na wannan shekara ta 2022.
Zaku iya sauraran wannan waka ko kuma kudanna Dan Musa – Turare domin sauke ta acikin wayarku ta Android cikin sauki kuma kyauta.
Kukasance da ArewaTalent.Com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma naija music dan samun nishadi a rayuwa.