Education

Federal University Gashua Post UTME Screening 2921/2022

Hukumar Federal University Gashua na danar da daukacin daliban da suka nemi wannan makaranta cewar jami’ar ta sanya ranar fara Post UTME screening na shekarar 2021/2022

Jami’ar (FUGA) zata fara wannan screening a ranar 27th December 2021.

Wadanda zasu halarci wannan screening sune kamar haka:

1. Daliban da keda 120 a Jamb result

2. Daliban keda Direct Entry wadanda suka zabi FUGA a first choice sannan sukeda kodai Distinction, Credit ko kuma Merit a NCE sai 6 points a IJMB. Sai kuma Upper credit a National Diploma, Lower Credit a HND

3. Dalibi zai ziyarci wannan portal:  http://fugashua.edu.ng domin yin wannan online  rijista. Zaa biya N2000 domin yin wannan rijista a inda zaa bude wannan portal a ranar 27th December 2021 a inda zaa rufe a ranar 27th January 2022.

Yadda zaayi wannan rijista:

1. Bayan anshiga fugashua.edu.ng sai a danna  create account

2. Sai a cike form kidai a DE ko kuma UTME a inda zaa zuba wadannan bayanai kamar haka

a. Jamb Number

b. First name

c. Surname

d. Sai a zabi kodai DE/UTME

e. Email address

f. Asaka password wanda zai hadarda babban baki da karamin baki

3. Sai a dannan Register a inda zaa tura sako. Tananne zaa cigaba da wannan registration.

4. Za’a iya biya kodai ta bank kai tsaye ko kuma ta Remita wato RRR kenan a inda zaaga inda zaa danna domin wannan da katin banki kenan.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button