Lyrics

Full Lyrics: Dj AB – Sa Ido LYRICS [READ]

Welcome abode to ArewaTalent platform today, Today have the privilege to share with you guys the lyrics to rapper DJ AB‘s song titled “Sa Ido”.

SEE LYRICS BELOW

Ni fa bana wani son jin labari
Dj buga mana sautin labani
Na durkusa sun kasa taka ni
Basa iya wani abu sai sun dafa ni
Wooh oshey
Yaushe aka kawo tuwo da miyan taushe
Bismillah abincin bahaushe
Ga abinci amma ni suke so su wa wushe
Yada sa ido haka mene  na maka
Son sanin me na ci da mene na saka
Ko na kasa, nayi nasara
Ma sai ba je makkah, ba
Abinda zaku iya sai sa ido
Ni dai living nake la vida loca
Ku cigaba to da saka in ido, kash
Abin yayi yawa, yayi yawa
Zasu tayi, su tayi, su tayi, su gaji
Maganganu
Yayi yawa, haka zasu tayi su tayi, su tayi, su gaji
Wai yane wai yane
An sa min ido ido ido ido
Wai yane wai yane
Kun sa min ido ido ido ido

Wani dan banzan manajan hotel
Yak ai kara na wajen police
Kadstlea sun kama ni
Basu gane nib a sai da muka je office, office office
I be pro, i no be novice
Got too much money in my back account
Hundred k ta fita i no go notice
Wasu sun damen da tambaya
Yaushe zany i aure
Wasu suna son su san da wa nake soyayya
Mtsw ware ba, abinda zak iya sai sa ido
Ni dai living nake la vida loca
Ku cigaba to da saka in ido, kash
Abin yayi yawa, yayi yawa
Zasu tayi, su tayi, su tayi, su gaji
Maganganu
Yayi yawa, haka zasu tayi su tayi, su tayi, su gaji
Wai yane wai yane
An sa min ido ido ido ido
Wai yane wai yane
Kun sa min ido ido ido ido

Finally, Get the Audio Here and Video Here.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button