Recruitment

Hukumar Immigration ta sanya ranar cire Invitation Letter 2019/2020

Civil Defence, Correctional, Fire and Immigration Services Board (CDCFIB) tayi approving na fara final screening da kuma documentation na NIS 2019/2020

Hukumar na sanarda duk wadanda suka kammala physical examination da kuma documentation da aka kammala bada dadewa ba a duka fadin kasa dasu garzaya izuwa NIS recruitment website: https://immigration.gov.ng domin suyi printing na invitation Letter wanda zai fara a 9th August 2021

Hukumar tace zata aika sako izuwa lambar waya da kuma email address na kowa successful applicant domin tunatarwa.

Hukumar na kara jan hankalin mutane cewar bata neman ko kwabo daga wani ko wata don haka ayi hattara da “yan damfara!

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button