Recruitment

Yadda Zaka Sami Invitation Letter Na Civil Defence Corps (NSCDS) 2022

Civil Defence Corps sun tura Invitation Letter ga dukkan wadanda suka nema a 2019 sami nasarar lashe jarrabawar da akayi abaya, wanda hakan ne zai nuna ka sami damar cigaba izuwa training.

Wanda yasan ya nema sai ya hanzarta dubawa akan lokaci a Café mafi kusa dakai domin kada loakci ya kure, ka tabbata ka taho da Log in Details dinka wanda aka baka a lokacin da ka cike a online domin sai dashi ne za’a sami damar fitar ma da Invitation Letter taka.

Mutane da yawa sun sami wannan dama amma rashin dubawa a akan lokaci ka iya sanyawa a rasa damar, wanda kusan duk shekara sai an sami irin wannan matsala, dan haka wanda yasani yayi koarin sanar da wanda ya nema.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button