Recruitment

YADDA ZAKA CIKE SABON TSARIN NIGERIA YOUTH INVESTIMENT FUND

Bisa tambayoyi da a’lumma ketayi badare ba rana akan yadda ake cike wannan form.

Dayawan mutane shekarunsu bai wuce shekarun da ake bukata ba (35yrs) amma idan sun gama cika form din sun tura sai suga ana rubuto musu cewa sunansu baiyi dai-dai da  BVN dinsu ba.

Hakan ce tasa Arewa Talent Team Suka duqufa wajen bincike akan meye yake jawo hakan.

Danna wannan 👉👉 LINK domin yin Rijista.

A wajen Cika form zakuga yazo da tsari kamar haka:

First name:

Middle name:

Last name (Surname):

Ga mai suna uku misali:

Abba Ali Musa

Idan sunan bai tafiba da wannan jerin sai amaidashi

Ali Abba Musa

Idan sunan bai tafiba da wannan jerin sai amaidashi

Musa Abba Ali.

Sai kuma Masu Suna Biyu Misali:

Aisha Shehu

Idan sunan bai tafiba da wannan jerin sai amaidashi

Shehu Aisha.

Ta wannan sigane  Arewa Talent tayiwa wasu mutane  da suka kasa cika wannan tsarin Rijista har tagano yadda lamarin yake dafatan za daure a cika wannan hikima musamman ga wadanda suka gwada baiyi ba.  

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button