Recruitment

NIGERIA POLICE FORCE ZATA FARA MEDICAL SCREENING/2021

Hukumar yan sanda ta kasa, Nigeria Police Force bayan kammala jarrabawar Computer Based Test (CBT) ta sanya ranar fara Medical Screening na wadanda suka samu nasarar samun aiki da hukumar na shekarar 2020.

Hukumar zata fara wannan tantancewar ne wato The Automated Medical Screening Exercise a ranar 23rd November 2021 a duka Police Zonal Headquarters dake fadin kasa. Don haka hukumar na sanar dukkan wadanda sukayi nasar samun wannnan aiki dasu tabbata sun halarci wannan tantancewa da wadannan abubuwa kamar haka:

  • Letter of invitation
  • NIN Slip
  • Dress Code: white T- shirt on white short
  • Date: Tuesday 23rd November, 2021
  • Time: 8:00 am – 3:00 pm daily

Domin duba medical status sai zuyarci wannan official website na hukumar: https://www.policerecruitment.gov.ng/#/

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button