Education

KANO CAS ONLINE APPLICATION FORMS- 2021/2022

Hukumar makarantar Kano State College of Education and preliminary Studies (Kano Cas) ta fara sayarda forms na shiga makarantar a fannoni daban daban na shekarar 2020/2021

Makarantar ta fara sayarda forms na wadannan programs:

  1. IJMB
  2. NCE
  3. PRE-NCE
  4. REMEDIAL

Akwai bukatar dalibai wadanda basu sami damar samun admission a jami’aoimmu da colleges dasu gaggauta neman wannan makaranta domin samun shinfidar shiga jimi’a a inda zasu sami horo na karatu a kusan dukkan fagen karatu.

Domin shiga wanna  makarantar sai a ziyarci wannan website na makarantar: http://www.kanocas.edu.ng/

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button