Education

KANO CAS APPLICATION FORMS- 2020/2021

Hukumar makarantar Kano State College of Education and preliminary Studies (Kano Cas) ta fara sayarda forms na shiga makarantar a fannoni daban daban na shekarar 2020/2021.

Makarantar ta fara sayarda forms na wadannan programs:

  • IJMB
  • NCE
  • PRE-NCE
  • REMEDIAL             

Domin shiga wanna  makarantar sai a ziyarci wannan website na makarantar: http://www.kanocas.edu.ng/

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button