Education

KANO STATE POLYTECHNIC ONLINE APPLICATION FORM 2020/2021

Hukumar makarantun Kano State Polytechnics na sanarda al’umma ta fara sayarda form na shiga wadannan makarantu ( Online Application Form for 2020/2021 academic Session ) na full-time da part-time a fannuka daban daban na Science and Technology da bangaren kasuwanci.

Za’a fara sayarwa a ranar Litinin 15th March 2021 zuwa 15th may 2021. Wadanda keda sha’awar karatu na full-time Higher National Diploma zasu sayi form akan kudi N5300 sai wadanda sukeson karatun full-time National Diploma. Wadanda sukayi jarrabawar Jamb (UTME 2020) zasu saya akan kudi N2000 kacal.

Wadanda keda sha’awar karatun Part-time kuma zasu saya akan kudi N7300 a shafin yanar gizo gizo na hukumar: www.kanopoly.net

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button