Hausa Hip-Hop

Larabeey – Sai Godiya Ft. S. James

Larabeey – Sai Godiya Ft. S. James

Larabeey ya saki wata sabuwar wakar sa mai suna “Sai Godiya” tare da matashin mawakin nan wato S. James mai wakar Insha Allahu.

Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Larabeey – Sai Godiya Ft. S. James domin sauke ta acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta.

Larabeey – Sai Godiya Ft. S. James

Kasance da ArewaTalent.Com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma labaran kannywood dan samun nishadi a rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button