Hausa Songs

Lilin Baba – Abaya

Download song Lilin Baba – Abaya Mp3 Audio 2021 hausa song

Fitaccen mawakin kannywood wato Lilin Baba ya saki wata sabuwar wakarsa mai suna “Abaya” wannan waka tayi kaurin suna sosai kuma nasan idan harka saurari wannan waka zata nishadantar da kai sosai.

Related Articles

Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Download Here domin sauke wannan waka acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta.

Kasance da ArewaTalent.Com domin samun sabbin wakokin hausa akan lokaci.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button