Hausa Songs

Lilin Baba – Sai Ke

Lilin Baba – Sai Ke (Official Audio) 2022

Lili Baba ya saki wata sabuwar wakar sa mai suna “Sai Ke” itama wannan waka tana daya daga cikin sabon album dinsa mai suna “Tauraro EP” na wannan shekara ta 2022.

Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Lilin Baba – Sai Ke domin sauke ta acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta.

Lilin Baba – Sai Ke

Kasance da ArewaTalent.Com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma naija music dan samun nishadi a rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button