Hausa Songs

Lilin Baba – Rigar So

Lilin Baba ya saki wata sabuwar wakarsa mai taken suna “Rigar So” dama wannan mawaki yayi fice wajen raira wakokin soyayya.

Gaskiya zanso masoya wannan fitaccen mawaki su saurari wannan waka saboda itama tayi dadi sosai.

Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Download Here domin sauke wannan waka acikin wayarka ta Android cikin sauki.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button