Recruitment

Nigerian Air Force Direct Short Service Cadre Recruitment 2021

Hukumar sojojin sama ta kasa wato Nigerian Air Force ta fara daukar aiki na Direct Short Service Cadre na shekarar 2021.

Hukumar ta bude shafinta na recruitment https://airforce.mil.ng/apply-now a inda ta bude bangarori guda uku wadanda za’a iya nema idan mutum zai cike wanda yake da bukata. Wadannan bangarori sune kamar haka:

1. RC (Regular Combatant) domin karanta cikakken bayani gameda wannan post danna wannan link: https://rcapplications.nda.edu.ng/#home/index

2. DSSC (Direct Short Service Commission) domin karanta cikakken bayani gameda wannan post danna wannan link: https://nafrecruitment.airforce.mil.ng/

3. BMTC (Basic Military Training Course) domin cike wannan program danna wannan link: https://nafrecruitment.airforce.mil.ng/

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button