Hausa Music Videos

Sadiq Saleh – Idan So Cutane (Official Video) 2022

Matashin mawakin nan mai wakokin soyayya na masana’antar kannywood wato Sadiq Saleh ya saki bidiyon wata sabuwar waka ta soyayya mai suna “Idan So Cutane” tare da Asmee Wakili.

Watch Now

Kasance da ArewaTalent.Com domin samun sabbin Wakokin Hausa ko kuma Labaran Kannywood domin samun nishadi a rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button