Hausa Songs

Salim Smart – Kaddarar Rayuwa (Labarina)

Download song Salim Smart – Labarina Kaddarar Rayuwa ft Hairat Abdullahi Mp3 Audio

Kaddarar Rayuwa waka daga shirin Labarina. Salim Smart ft Hairat Abdullahi stears Nafisa Abdullahi.

Kadan daga lyrics din: Rayuwa kaddara ce kowa da irin tashi (labarina)

Haka soyayya ke rabuwa sashi sashi (labarina)

Babu tsammani so yayi min tafiyar mashi (labarina)

Sha’anin so na da baqar wahala ba bin bashi.

Download the song and enjoy below:


Salim Smart – Kaddarar Rayuwa (Labarina)

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button