Hausa Songs
Released Audio: Salim Smart – Sanadin Labarina
Salim Smart – Sanadin Labarina
Salim Smart ya saki wata sabuwar wakar sa mai suna “Sanadin Labarina” itama wannan waka tana daya daga cikin sabon album dinsa mai suna “Labarina Ep (My Story)” na wannan shekara ta 2022.
Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Salim Smart – Audio Sanadin Labarina domin sauke ta acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta.
Salim Smart – Sanadin Labarina
Kasance da ArewaTalent.Com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma labaran duniya domin samun nishadi a rayuwa.