Hausa Music Videos
Taneem Sanity – Shaukin Soyayya Ft. Asmaa Wakili (Official Video) 2023
Taneem Sanity ya saki bidiyon wata sabuwar wakar sa mai suna “Shaukin Soyayya” tare da Asmaa Wakili itama wannan waka tayi dadi sosai.
Kasance da ArewaTalent.Com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma labaran kannywood dan samun nishadi a rayuwa.