Hausa Music Videos

Umar M Shareef – Aisha (Video)

Umar M Shareef – Aisha (Official Video) 2022

Umar M Shareef ya saki bidiyon sabuwar wakarsa ta soyayya mai suna “Aisha” wannan waka itama tana daya daga cikin sabon album dinsa mai suna “Farin Jini” na shekarar 2022.

Watch Now

Umar M Shareef – Aisha Mp4 Download

Kasance da ArewaTalent.Com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma naija music dan samun nishadi a rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button