Hausa Music Videos

Auta Mg Boy – So Da So Kauna Ft Tumba Gwaska (Video)

Auta Mg Boy ya saki videon sabuwar wakarsa mai taken suna “So Da So Kauna”. Wanda yanzu haka sun yi videon wakar ne da Tumba Gwaska. Gaskiya masoya wannan mawaki zanso kukalli videon wannan waka har karshe domin tayi kyau sosai.

Yanzu haka zaka iya kallon videon wannan waka, kasance da ArewaTalent.Com domin samun sabbin wakokin hausa kai har ma dana naija music.

So Da So Kauna – Mp4 Download

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button