Hausa Music Videos

[VIDEO]: LAMBA – Umar M Shareef Ft. Maryam Yahaya

Umar M Shareef – LAMBA Official Video 2022

Mawaki Umar M Shareef ya saki bidiyon wata sabuwar wakarsa mai taken “LAMBA” tare da Maryam Yahaya.

Lamba sabuwar wakar Umar M. Shareef wadda a yanzu mutane suke ya yin ta, wakace da ta kunshi soyayya  kuma take saka farin ciki a zuciyar masoya. LAMBA 2022.

Watch Now

Umar M. Shareef – LAMBA Mp4 Download

Kasance da ArewaTalent.Com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma naija music dan samun nishadi a rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button